Asalin hoton, Getty Images
Real Madrid na son ɗauko ɗan wasan Chelsea da Ingila Reece James, mai shekara 23 domin maye gurbin ɗan wasanta asalin Sifaniya Dani Carvajal mai shekara 31. A shekara ta 2022, James ya sanya hannun kan kwantiragin shekara shida da Chelsea. (Diario AS – in Spanish)
Manchester City ta amince da yarjejeniyar saye matashin ɗan wasan Boca Junior mai shekara 19, Valentin Barco. (German Garcia Grova on X)
Ɗan wasan tsakiya a Arsenal da Norway Martin Odegaard, mai shekara 24, da na Ingila Ben White, mai shekara 25, na shirin tsawaita zamansu a Arsenal…
Read more on google news